![Buhari yayin da ya sauka Katsina](https://static.pulse.ng/img/incoming/crop7235389/2925294512-chorizontal-w1600/Buhari1.jpg)
Fadar shugaban kasa ta sanar cewa Buhari zai yi hutun bikin sallah a gidan shi dake Daura
Shugaba Muhammadu Buhari ya iso garin Daura dake jihar Katsina don gabatar da bikin babbar sallah.
Fadar shugaban kasa yta sanar da haka a shafin ta na twitter ranar laraba 30 ga watan agusta tare da hotuna mai nuna isowar sa Daura.
gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari tare da sarkin Katsina da na Daura suka tarbi shugaban yayin da ya iso Katsina
SOURCE - PULSE.NG posted by Campus94
No comments:
Post a Comment