A jihar Bayelsa: Tsargeru sun kashe sojoji 4 da dan farin kaya 1 - CAMPUS94

Breaking

Entertainment, campus lifestyle, music

Post Top Ad

Post Top Ad

Friday, 1 September 2017

A jihar Bayelsa: Tsargeru sun kashe sojoji 4 da dan farin kaya 1

sojoji 4 da dan farin kaya sun mutu a harin da tsageru ta kai a Bayelsa

Harin ba zata yayi sanadiyar mutuwar jami’an da aka harba a korama

Sojoji 4 da wani dan farin kaya sun rasa rayukar su sanadiyar harin ba zata da wasu da ake zargin cewa tsageru ne suka kai a jihar Bayelsa.

A bisa bayanin da jaridar The Punch ta ruwaito, tsagerun sun kai harin ne a korama dake karamar hukumar Ekeremor na jihar yayin da wadanda abun ya shafa ke dawowa daga kauyen Letugbene.

Shugaban majalisar matasa Ijaw na yankin Tare Porri ya tabbatar da haka ma manema labarai.

Ya kara da cewa baya tunani akwai wani yasa tsagerun suka aikata haka.

SOURCE - PULSE.NG posted by Campus94

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad

Responsive Ads Here