Fitacciyar jarumar masana'antar kannywood Rahama Sadau ta taya masoyan ta da sauran yan kasa murnar bikin cika shekara 57 da samun yanci inda da mika sakon ta tare da hotunan ita da yan uwan ta.
Happy 57th Nigeria.. We love you #NigerianIndependence #ProudlyNigerian #Greenwhitegreen #emo#8J+TuA==## @oocharles
A post shared by R A H A M A S A D A U (@rahamasadau) on
ga sauran hotunan yan uwan nan kasa;
yan uwa rabin jiki
Rahama Sadau tare da yan uwan ta
SOURCE - PULSE.NG posted by Campus94
No comments:
Post a Comment