Yusuf Buhari: An tafi da dan shugaban kasa kasar waje domin jinya - CAMPUS94

Breaking

Entertainment, campus lifestyle, music

Post Top Ad

Post Top Ad

Thursday, 28 December 2017

Yusuf Buhari: An tafi da dan shugaban kasa kasar waje domin jinya

Buhari's son, Yusuf, suffers head injury in bike accident

A safiyar yau aka tafi dashi kasar waje inda zai cigaba da jinya

Babban dan shugaban kasa Yusuf Buhari wanda yaji mummanar rauni harda karaya bisa ga hatsarin babur da samu ya tafi kasar waje domin jinya.

A rahoton da jaridar Cable ta fitar, a safiyar yau aka tafi dashi kasar waje inda zai cigaba da jinyar raunin da yaji.

 

Yusuf dai ya samu raunuka tare da karaya sakamakon hatsarin babur da samu washee garin ranar kirismeti.

Da farko dai an kwantar dashi a wata asibitin kudi dake nan Abuja kana aka yanke shawarar tafiya dashi kasar waje.

posted by Campus94

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad

Responsive Ads Here