![An haife su cikin watan Disemba na 2017](https://static.pulse.ng/img/incoming/crop7927707/6365294308-chorizontal-w1600/generalbmb-2-2-2018-12-37-17-896.jpg)
A sakon da jarumin rubuta tare da hotunan, yayi nasiha ne kan yanci iyaye ga yaran su da kuma yadda iyaye zasu tarbiyantar da yaran su. Yayin hakan ne tare da nassin adinin musulunci
Jarumin Kannywood Bello Muhammed Bello yana nuna gwanintar sa wajen rainon yara musaman Tagwaye.
A wannan hoton da jarumin ya wallafa a shafin sa na instagram yau juma'a 2 ga watan Febreru, zaku gan inda dan wasan wanda aka fi sani da general BMB yayi damara da yaran sa Hasana da husaina kamar yadda iyaye mata keyi.
A sakon da jarumin rubuta tare da hotunan, yayi nasiha ne kan yanci iyaye ga yaran su da kuma yadda iyaye zasu tarbiyantar da yaran su. Yayin hakan ne tare da nassin adinin islama.
Auren shi da matar shi Zainab
A cikin watan disamba na 2017 jarumin ya samu albarkar tagwaye Hassana da Husaina.
Anyi auren shi da amaryar shi Zainab Muhammed cikin watan febreru na bara a nan garin Jos.
posted by Campus94
No comments:
Post a Comment