![Adam A. Zango](https://static.pulse.ng/img/incoming/crop7371641/4815296122-chorizontal-w1600/UNSET-.jpg)
Akwai wata sabuwar rawa da ake yayi a kudancin kasa wanda ake yi ma lakabi 'Shaku-shaku'. Rawa ce wanda tayi kaurin suna sanadiyar sabuwar waka wanda shahararren mawaki Olamide ya Fitar.
*Kalli hotunan jarumi tare da matar shi inda yake narkar da zuciyar ta da kalaman soyayya
U can't beat the reach.....If u sabi u sabi kawai!! #shaku_shaku #arewa_lionking #arewawemadeit #gemu_bayahanawasa #White_house_family_members_2018 @baddosneh the game changer
A post shared by _ACTOR_MUSICIAN_DIRECTOR_ (@adam_a_zango) on
Rawar dai ta samu karbuwa kuma jama'a da dama suna ta nuna kokarin su wajen koyar rawar ciki har da manyan jarumai na fannin waka na kasar.
Duk da cewa wannan rawar a fiye karbuwa a yankin kudancin kasar bai hana jarumin kannywood nuna basirar sa na yin rawar.
posted by Campus94
No comments:
Post a Comment